Da tsakar ranar yau Talata ne babban layin wutar lantarki na Najeriya ya sake lalacewa wanda ya jefa ɗaukacin sassan kasar cikin halin duhu. Ko a...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya rantsar da sabbin ministocinsa da ya nada su. shugaban , ya rantsar da sabbin ministocin ne yau Litinin a fadar...
Wasu gungun ‘yan bindiga, sun sace fasinjoji fiye da ashirin wadanda ke cikin motoci biyar a kan hanyar Mariga zuwa Kontagora da ke jihar Neja. Shugaban...
Asusun yara na Majalisar Ɗinkin Duniya UNICEF, ya ce, zai yi wa kimanin yara miliyan 3 da dubu dari 8 allurar riga-kafin ƙyanda a jihohi huɗu...
Babban Sufeton ‘yan sandan Najeriya Kayode Egbetokun ya bayyana cewa, Yaran da suka suma a kotu su shida cikin waɗanda aka gurfanar bisa zargin cin amanar...
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya naɗa Manjo Janar Olufemi Olatubosun Oluyede a matsayin muƙaddashin babban hafsan sojin ƙasar. Mai magana da yawun fadar shugaban ƙasa,...
Gwamnan Jihar Nasarawa Abdullahi Sule, yace Shugaba Bola Ahmed Tinubu, yana da masaniyar cewa matakan da yake dauka suna kara jefa yan Najeriya cikin mawuyacin hali....
Mai shari’a Joyce Abdulmalik, na babbar Kotun tarayya da ke Abuja ya umarci babban bankin Najeriya CBN, da ya dakata da bai wa Jihar Rivers kasonta...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da Naira 71,000 a matsayin sabon mafi ƙarancin albashi ga ma’aikatan jihar. Gwamnan ya sanar da hakan ne...
Yan Najeriya da dama sun cika da mamaki bayan ganin kamfanin man fetur na ƙasa NNPCL, ya kara kudin man fetur a jiya Talata 29 ga...