Rikicin da ya dabaibaye jam’iyyar APC mai mulkin Kasa a Kano ya dauki sabon salo a daidai lokacin da sabbin shugabannin Mazabar Ganduje suka sake...
Wani harin sama da aka kai wani ƙauye a jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin Nijeriya ya kashe aƙalla mutum 33 a makon da ya...
Wani rikici da ya auku tsakanin ‘yan bindiga da ‘yan banga a garin Gada na jihar Sakkwato ya yi sanadin mutuwar mutum akalla shida, ciki har...
Wasu ’yan bindiga dauke da muggan makamai sun yi ajalin mutane 27 a wasu kauyuka da ke Karamar Hukumar Birnin Gwari a Jihar Kaduna. Daruruwan maharan...
Wata motar ’yan kasuwa ta fashe ta kuma tarwatse, inda rawaito fasinjoji 10 sun mutu, wasu 20 kuma sun jikkata bayan da motar ta taka wani...
Rundunar Sojin Najeriya ta ce ta ceto karin wata dalibar makarantar ’yan mata ta Chibok, Lydia Simon, shekara 10 bayan kungiyar Boko Haram ta sace su...
Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu ya ayyana ranar 7 ga watan Afrilu a matsayin ranar ‘yan sanda ta kasa. Tinubu, wanda mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima...
Babbar kotun jihar Akwa Ibom da ke zamanta a Uyo ta bayar da umarnin tsare wani Mista Itoro Monday Uko a karamar hukumar Ikot Ekpene da...
Jam’iyyar APC ta ce wadanda suka sanar cewa ta dakatar da shugabanta na kasa kuma tsohon gwamnan Kano, Abdullahi Ganduje a mazabarsa, ba mambobinta ba ne....
Babbar Kotun jihar Kano ta sallami malamin da ya yi wa gawar Nafiu Hafizu wanka da kuma bayar da bayanan karya domin kare Hafsat Suraj (Chuchu)...