Hukumar kula da asibitocin jihar Kano ta amince da korar wasu ma’aikata tare da dakatar da wasu ma’aikatan na babban asibitin Karamar hukumar Kabo nan take,...
Sanata mai wakiltar Bauchi ta tsakiya Sanata Abdul Ningi wanda majalisa ta dakatar da shi sati biyu da suka wuce ya bawa Shugaban majalisar dattijai Godswill...
Tsohon shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya taya Shugaba Bola Ahmed Tinubu murnar ƙarin shekara, inda ya roƙa masa lafiya da tsahon kwana, ta yadda yan...
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya bukaci malamai da jagororin addinai su daina tsinewa najeriya a tarukan su ko wajen wa’azin su. Tinubu ya bayyana haka ne...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sanar da bai wa sojoji 17 da aka yi wa kisan gilla a yankin Neja Delta lambar girmamawa ta kasa da...
Wasu ‘yanbindiga sun kai hari ƙauyen Mairuwa da ke ƙaramar hukumar Faskari ta jihar Katsina a daren ranar Asabar, inda suka kashe Masallata Akalla mutane biyu...
Gwamnatin jihar Kaduna ta bayar da rahoton cewa an sako duka ɗaliban makarantar Kuriga da ƴanbindiga suka sace. An sace ɗaliban firamare da na sakandare su...
Yan bindiga sun saki ɗaliban makarantar Kuriga 287 da suka sace a Jihar Kaduna. Ɗaliban sun shaƙi iskar ’yanci ne bayan shafe kimanin kwanaki 16 a...
Adaidai lokacin da Muslimi ke azumin watan Ramadana ƴan bindiga a wasu jihohin arewacin Najeriya har yanzu ba su kakkauta ba wajen kai hare-hare kan farar...
Shugaban Rukunin Kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote, ya kaddamar da rabon tallafin kayan abinci da za a raba wa mutum 120,000 a Jihar Kano. Gwamnan Jihar,...