Babban Bankin Najeriya CBN ya sha alwashin ɓullo da sabbin matakai don magance faɗuwar darajar naira a kasuwar canjin kuɗi. Matakin na zuwa ne bayan ganawar...
Rundunar sojin saman Najeriya ta tabbatar da cewa daya daga cikin jirginta ya yi hatsari a jihar Neja ranar Litinin din nan. Jaridar PUNCH ta rawaito...
Shugaban jami’ar Bayero ta Kano (BUK), Farfesa Sagir Adamu Abbas, ya bayyana cewa makarantar ta bullo da tsarin samar da aikin yi ga dalibai. Adamu Abbas...
Wani jigon Jam’iyyar APC mai mulki Bala Ibrahim ya bayyana cewa sukar da ake ci gaba da kai wa shugaban jam’iyyar na kasa, Dr Abdullahi Ganduje...
Gwamna Mallam Umar Namadi na jihar Jigawa ya kaddamar da rabon shinkafa domin rage radadin tallafin man fetur ga ƴan kasa. Gwamnan ya kaddamar da rabon...
Hukumar kiyaye afkuwar hadura ta tarayya Kasar nan ta ce mutane 4,387 ne suka mutu sakamakon hadurran ababen hawa daga watan Janairu zuwa Yunin bana a...
Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya sake buɗe Asibitin yara na Hasiya Bayero Paediatric Hospital. Da yake jawabi yayin buɗe Asibitin, Gwamna Abba Kabir ya...
Gwamnatin jihar Kano ta soke lasisin duk wasu makarantu masu zaman kansu da ke aiki a jihar Mai bai wa gwamna shawara na musamman kan makarantu...
Wani babban malamin addinin musulunci kuma shugaban kungiyar Jama’atu Izalatu Bidi’ah wa Ikamatus Sunnah, da babbar kungiyar Salafiyya a Najeriya, ya isa jamhuriyar Nijar tare da...
Majalisar koli ta kungiyar tattalin arzikin Kasashen Yammacin Afirka ECOWAS ta samu rabuwar kawuna kan matakan da ya kamata a dauka domin tunkarar juyin mulkin Nijar....