Wasu Mata hudu da ‘yan bindiga suka sace a jihar Zamfara watanni shida da suka gabata sun samu ‘yanci. Idan dai ba a manta ba...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta gurfanar da wasu ‘yan fashin waya 500 da ke zaman gidan yari a wasu cibiyoyi daban-daban da ke cikin jihar...
Shugaba Bola Tinubu, a ranar Alhamis, ya bukaci ‘yan Najeriya da su kara hakuri da gwamnatinsa, yana mai cewa ya fahimci irin radadin da suke fuskanta...
Wasu jiga-jigan jam’iyyar (APC) mai mulki, APC da ake sa ran za su shiga majalisar ministocin shugaban kasa, Bola Tinubu, sun bace a cikin jerin ministocin...
Gwamnatin jihar Kano a ranar Alhamis din nan ta sanar da bude cibiyoyin koyan sana’o’in dogaro da kai guda 26 da gwamnatin tsohon gwamna Abdullahi...
Mai martaba Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero ya yi kira ga gwamnatoci a kowane mataki da su samar da sabbin dokoki na gwajin kwaya na...
Shugaban Majalisar Dattawa Godswill Akpabio ya gabatar da sunaye 28 da Shugaba Tinubu ya tura masu yake so a tantance su ya na dasu ministoci Sunayen...
Wata babbar kotun birnin tarayya da ke zamanta a Abuja, ta yi watsi da bukatar da hukumar tsaro ta farin kaya, DSS ta shigar, na neman...
Shugaban ƙasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya aike da sunayen tsoffin gwamnonin Ribas, da Kaduna da Osun da kuma Kross Riba a matsayin ministoci. Wadanda aka...
Gwamnatin Jigawa ta ware Naira miliyan 50 don tallafa wa mata 1,000 masu kananan sana’o’i, domin rage radadin cire tallafin man fetur a kasuwancinsu. Kwamishinan Yada...