Masu zanga-zangar cire tallafin mai da ƙungiyoyar ƙwadago ta kasa (NLC) ke jagoranta sun ɓalle ƙofar shigar majalisar dokokin Najeriya. Rahotanni sun bayyana cewa fusatattun masu...
Rundunar yan sandan jihar Jigawa ta kama wasu mutane biyar da ake zargi da cin zarafin wata karamar yarinya ta hanyar yi mata fyade. Kakain rundunar...
Nuhu Ribadu, mai baiwa shugaba Bola Tinubu shawara kan harkokin tsaro ya yi wata ganawar sirri da gwamnonin jihohin Kudu maso Gabas biyar a Abuja...
Gwamnan jihar Jigawa, Umar Namadi, ya ce nan ba da dadewa ba ‘yan Najeriya za su gane alfanun cire tallafin man fetur da gwamnatin shugaba Bola...
Kungiyar Kwadago ta Najeriya NLC, ta shaidawa babban lauyan tarayya kuma babban sakatare na ma’aikatar shari’a cewa babu wani umarni na wucin gadi, ko na tsaka-tsaki...
Ƙungiyar Ƙwadago a Najeriya NLC ta ce ba bu gudu ba bu ja da baya wajen tafiya yajin aikin da ta tsara gudanarwa a ranar Laraba....
A wani matakin gaggawa na mayar da martani ga juyin mulkin da sojoji suka yi a Jamhuriyar Nijar, kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka ECOWAS...
Hukumar kula da filayen jiragen sama ta Kasa (FAAN) ta ce jami’an tsaro sun kama wasu mutane uku da ake zargin barayin wayar wutar lantarki ne...
Hukumar karbar korafe-korafen al’umma da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano ta ce ta fara bincike kan batan kudaden gwamnati daga kamfanin samar...
Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta kama wata amarya mai suna Tinene Isa, bisa zargin yanke wa mijinta Azzakari. Kakakin rundunar ‘yan sanda, ASP Abubakar Aliyu...