Shugaban hukumar kwashe shara da tsaftar muhalli ta jihar Kano Ahmadu Haruna Zago, yace hukumar sa za ta yi amfani da sashin dokar ma’aikatar wajen tursasawa...
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Raɗɗa, ya ce tun hawansa mulki gwamnatinsa ta yi ƙoƙarin kawo tsarin toshe duk wasu kofofin da kuɗaɗen gwamnati ke...
Majalisar dattawan a tsakar ranar yau ta shiga wani zaman sirri na ‘yan mintoci kafin fara zaman majalisar na yau, wanda jerin sunayen ministocin da ake...
Hukumar Kwastam ta Najeriya (NCS) reshen Fatakwal 11, Onne Command, ta ce ta samu sama da Naira biliyan 118 a farkon rabin shekarar 2023. Kwanturola Imam...
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ne ke jagorantar taron majalisar tattalin arzikin kasa a fadar shugaban kasa da ke Abuja, inda za a tattauna batutuwan da...
ILLOLIN DA CIRE TALLAFIN MAN FETUR ZAI JANYO. 1. Dena zuwa gun aikin gwamnati ga ma’aikacin da baya daukar sama da N100,000 a wata. 2. Yiwa...
Jam’iyyar PDP a ranar Laraba ta caccaki gwamnatin tarayya a karkashin jam’iyyar APC, kan karin farashin PMS da aka fi sani da man fetur daga Naira...
Hukumar gudanarwar Jami’ar Tarayya ta Gusau (FUGUS) da ke Jihar Zamfara ta kori wasu dalibai sha uku (13) bisa samun su da laifin rashin da’a...
Gwamna Umaru Bago na jihar Neja ya bayyana cewa gwamnatin sa za ta baiwa mata mukamai 100 a cikin makon nan. Gwamnan ya bayyana hakan ne...
Yayin da ’yan bangar siyasa da aka fi sani da ‘Sara-Suka’ ke ci gaba da ta’addanci kan mutanen da ba su ji ba ba su gani...