Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta bayyana cewa ta ceto wasu yara guda 9 da ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su daga al’ummar Gora-Namaye da...
Wasu fusatattun matasa, sun ƙone wani babur ɗin Adaidaita Sahu a unguwar Ƙofar Famfo da ke jihar Kano. Matasan sun zargi masu babur ɗin Adaidaita sahun...
Wasu gun-gun matasa da suka kewaye tsohon ginin kamfanin jaridar Triumph da ke yankin ƙaramar hukumar Fagge a jihar Kano, sun cire kwanuka rufi da ƙofofin...
Wasu ƴan bindiga da suka kai hari wasu ƙauyuka a Zamfara sun hallaka mutane da dama gami da sace ƴan mata su fiye da 30. Rahotonni...
Gwamnatin Kano a daren jiya Asabar ta rushe wasu gine-gine da aka yi a filin sansanin Alhazai watau Hajj Camp da kuma sabon ginin da aka...
Rundunar ‘yan Sanda shiyya ta daya (Zone 1) ta kama wasj magidanta guda biyu da ake zarginsu da yin sakon kudi na bogi wato Alerts inda...
Gwamnatin jihar Kano ƙarƙashin jagorancin injiniya Abba Kabir Yusuf, ta umarci masu gidajen Mai da su dawo da sayar da fetur akan tsohon farashi. Sakataren yaɗa...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya ce, ya zama dole ga jami’an tsaro su matsa ƙaimi a ayyukan su na bada kariya matuƙar ana so a...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya amince da naɗa ƙarin mutane biyar a muƙamai daban-daban. Hakan na ƙunshe cikin wata sanarwa da babban Sakataren...
Babban bankin Najeriya CBN, ya musanta wani rahoto da ke cewa ya karya darajar Naira ta koma 630 a kan duk Dalar Amurka ɗaya. Hakan na...