Majalisar dokokin jihar Jigawa ta amince da bukatar gwamna Umar Namadi na nada masu ba da shawara na musamman guda 25 a jihar. Hakan ya biyo...
Akalla ministoci takwas ne aka gayyata wadanda suka yi aiki a karkashin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari kan zargin cin hanci da rashawa, kamar yadda...
Mataimakin Shugaban ƙasa, Sanata Kashim Shettima ya neman afuwar Musulmai bisa kalaman da ya yi game da zaɓen shugabannin Majalisar tarayya ta 10. A cewar Kashim...
Rundunar ‘yan sandan Kano ta ja kunnen jami’anta, wadanda ke karbar na goro a hannun jama’a akan su kuka da kansu. Kwamishinan ‘yan sandan Kano CP...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya dakatar da shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC, Abdulrasheed Bawa. Daraktan Yaɗa labarai na ofishin sakataren...
Gwamnatin tarayya karkashin jagoranci shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ta sanar da watannin Satumba da Oktoban bana a matsayin lokacin fara bai wa ɗalibai bashin kuɗi...
Kotun shari’ar addinin musulinci dake zaman ta a Unguwar Kwana huɗu ta aike da wasu mata zuwa gidan ajiya da gyaran hali da tarbiya, bisa...
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta rushe shatale-talen dake Kofar gidan gwamnatin jihar ne domin amfanin jama’a. Kafin wannan aikin, gwamnati ta tuntubi kwararrun Injiniyoyi...
Shugaban masu rinjaye na majalisar dokokin Kano Lawal Hussain Dala, ya ce batun sake gabatar da dokar masarautu a majalisar dokokin Kano ba gaskiya ba...
Gwamnatin jihar kano ƙarƙashin Engr. Abba Kabir Yusuf, ta rushe Shatale-talen Kofar gidan gwamnati. Gwamnatin ta ƙaddamar da aikin ne cikin daren jiya talata da wata...