Yayin da karshen wa’adin mulkin sa na biyu ke karatowa, gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Ganduje, ya ce ya yafewa wadanda suka zalunce shi, ya kuma...
Manhajar sada zumunta ta WhatsApp ya sanar da sabbin fasahohin tsaro da zai kara a cikin watanni masu zuwa don taimakawa masu amfani da shi yadda...
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya roki al’ummar Kano da su yafe masa.Gwamnan, a lokacin da ya halarci taron Tafseer na Ramadan a Masallacin Juma’a na Al-Fruqan,...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa ta gayyaci kwamishinan zabe na jihar Adamawa Barista Hudu Yunusa kan ayyana zaben da aka gudanar a ranar Asabar.Hukumar...
Hukumar zabe Mai zaman kanta INEC ta bayyana sunan fitacciyar yar siyasar jahar Adamawa wadda aka fi sani da Aisha Dahiru Binani Amatsayin wadda talashe zaben...
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC ta ce, ta cafke mutane 12 bisa zargin su da sayen ƙuri’a yayin zaɓen cike gurbi na...
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko, ya sake lashe zaɓen sanatan mazaɓar Sokoto ta Arewa, a zaɓen cike gurɓi da aka gudanar jiya Asabar.BBC...
Jam’iyyar NNPP, ta yi watsi da rahoton sakamakon zaɓen cike gurbi na jihar Kano da aka gudanar jiya Asabar. A cewar Jam’iyyar, ba ta amince da...
Shugaban masu rinjaye na majalisar wakilai Alhassan Ado Doguwa, ya sake lashe zaɓen kujerar majalisar tarayya ta ƙananan hukumomin Doguwa da Tudun Wada a Jihar Kano.Jaridar...
Alkaliyar Alkalai ta jihar Neja, Halima Ibrahim Abdulmalik ta bayar da umarnin tsare wani dan sanda mai shigar da kara na kotun majistare da ke Izom...