Ranar 28 ga watan Maris 2023 shekara guda kenan da wasu ‘yan bindiga suka kai wa jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna hari. A yayin harin,...
Sabon zaɓaɓɓen gwamnan jihar Kano Abba Kabiru Yusuf wanda aka fi sani da Abba Gida gida ya karbi shaidar lashe zaben Gwamnan Kano. Ya karbi wannan...
Ƙungiyoyi ƙwadago na NLC da TUC, sun dakatar da aniyarsu ta tsunduma yajin aiki daga gobe Laraba bisa matsalar ƙarancin tsabar kuɗi da al’ummar Najeriya ke...
Hukumar tsaro ta DSS ta ce, jami’anta sun cafke wasu ƙasurguman ƴan fashi da makami su 6 a garin Gegu Beki da ke kan hanyar Lokoja...
Gwamnan babban bankin Najeriya CBN, Mista Godwin Emefiele ya roƙi Ministan ƙwadugo da samar da ayyukan yi, Mista Chris Ngige, kan ya rarrashi ƙungiyar kwadago NLC...
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya jaddada goyon bayansa ga tsarin e-naira da babban bakin Najeriya CBN ya bujiro da shi,inda yace zai...
Babban Sufeton ƴan sandan Najeriya Usman Alkali Baba, ya ec, Rundunar ta samu nasarar cafke mutane 781, bisa aikata laifukan da suka shafi harkokin zaɓe yayin...
Wasu da ake kyautata zaton ƴan bindiga ne, sun hallaka jami’an hukumar tsaro ta Civil Defence guda uku a jihar Imo. Rahotonni sun bayyana cewa, lamarin,...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta sanya ranar karasa zabukan da ba a kammala ba na Yan Majalissun tarayya, Gwamnoni da na yan...
Hukumar kula da yanayi ta Najeriya NiMet, ta yi hasashen cewa akwai yiwuwar a fuskanci tsananin ƙwallewar rana a wasu daga jihohi. Hukumar ta bayyana hakan...