Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya shaidawa zababben gwamnan, Abba Kabir Yusuf, wanda aka fi sani da Abba Gida Gida, cewa shi ne ke...
Gwamnatin jihar Kano ta yi wa sabon zaɓaɓɓen gwamnan jihar Engr Abba Kabir Yusuf martani bisa shawarar dakatar da gine-gine a filayen gwamnatin da hanyoyin ruwa....
Zababben gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya gargadi daidaikun mutane, daidaku da kungiyoyi da suke gudanar da gine-gine a wuraren taruwar jama’a da su...
Wani Malamin addinin Islama da ke Abuja, Sheikh Yahya Al-Yolawi ya bukaci daukacin al’ummar Musulmi musamman masu hannu da shuni da su kara zage damtse...
Madugun Jam’iyar NNPP kuma Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar a zaɓen 2023 a Najeriya, Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso, ya ce ba zai yi wa gwamnan...
Manchester United na shirin fara tattauna batun sabon kwantiragi da dan wasan gabanta Marcus Rashford gabanin karshen wannan kaka. United ta biijiro da zabin Karin shekara...
Zababben Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf wanda aka fi sani da Abba Gida-Gida, ya shawarci duk wasu masu gine-gine a filayen gwamnatin jihar da su dakata...
Tsohon Mataimakin Shugaban Jami’ar Ahmadu Bello, ABU, Farfesa Ibrahim Garba da Ibrahim Usman, an gurfanar da su a gaban kotu bisa zargin zamba. A ranar...
Ɗan takarar gwamnan Kano a zaɓen bana na jamiyyar APC kuma mataimakin gwamna Alhaji Nasiru Yusuf Gawuna, ya taya sabon zaɓaɓɓen gwamnan jihar, Engr. Abba Kabir...
Kotun shari’ar addinin musulinci dake zaman ta a unguwar Kwana huɗu a jihar Kano, ta bayar da umarnin tsare wani matashi bisa zargin yin...