Hukumar Kwastam ta Najeriya (NCS) ta yi kira ga ‘yan Najeriya da su yi watsi da sanarwar daukar ma’aikata da ke yawo a yanar gizo. Jami’in...
Gwamnatin jihar Kaduna ta musanta rahotannin yin garkuwa da mutane da dama a garin Kagarko dake kan hanyar Kaduna zuwa Abuja. Da yake karyata rahotannin sace-sacen...
Rundunar ƴan sandan jihar Nasarawa, ta tabbatar da rahoton sace Tsohon matainmakin Gwamnan jihar farfesa Onje Gye-Wado. Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar DSP Ramhan Nansel,...
Rahotonni daga jihar Taraba na nuni da cewa wani rikicin ƙabilanci tsakanin Kuteb da Fulani makiyaya a cikin ƙaaramar hukumar Ussa ta jihar Taraba. BBC ta...
Hukumar kula da aikin hajji ta Najeriya NAHCON, ta ce, a bana maniyyata aikin hajjin za su biya Naira miliyan biyu da dubu ɗari takwas da...
Hukumar alhazai ta kasa NAHCON ta ce kowane maniyyacin aikin hajjin shekarar 2023 zai biya mafi karancin Naira miliyan 2.89. Shugaban Hukumar NAHCON, Zikrullah Hassan...
Tsohon Shugaban Tarayyar Najeriya, Cif Olusegun Obasanjo, ya ce dole ne gwamnatin da ke mai jiea gadon mulki ta yi kokari wajen ganin an samu saukin...
Gwamnatin jihar Kaduna, ta amince da mayar da malaman makarantun firamare fiye da duɓu ɗaya da ta sallama a Yunin 2022 bayan yi musu wata jarrabawar...
Ma’aikatar Ilimi ta Jihar Kano, a ranar Alhamis, ta amince da ranar 7 ga watan Afrilu, 2023, a matsayin ranar da za a fara hutun...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya ce, zai koma mahaifarsa Daura idan ya damƙa mulki ga sabuwar gwamnati a ranar 29 ga watan Mayu. Hakan na ƙunshe...