Shugaban ƙasa Muhamadu Buhari, ya miƙa saƙon ta’aziyya ga iyalan Sheikh Ibrahim Ibn Saleh Al-Hussaini, shugaban kwamitin Fatawa na kwamitin kolin addinin musulunci, da aka fi...
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya jagoranci musuluntar da mutane 138 a gidan gwamnati. Rahotonni sun bayyana cewa, gwamnan ya jagoranci aikin ne a...
Babban Alkalin Alkalan Najeriya, Mai Shari’a Olukayode Ariwola, ne ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da ya fitar yayin da yake taya mabiya addinin Kirista...
An sako Farfesa Onje Gye-Wado, tsohon mataimakin jihar Nasarawa, wanda aka yi garkuwa da shi a daren ranar Alhamis bayan an biya kudin fansa naira miliyan...
Wani matashi ɗan ƙasar Masar Omar Mohammad Hussein, ya lashe gasar musabaƙar karatun Alƙur’ani mai girma ta duniya da aka yi a Tanzania. Rahotonni sun bayyana...
Rahotonni daga jihar Zamfara sun tabbatar da cewa, ƴan bindigar da suka yi garkuwa da tarin mata da ƙananan yara a jihar sun buƙaci da a...
Rundunar ƴan sandan Najeriya ta ce an gano wasu masu rakiyar fitaccen mawakin nan na Kano, Dauda Kahutu Rarara a cikin wani faifan bidiyo suna harba...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya yi Alla-wadai bisa kashe-kashen a aka yi a baya-bayan nan a jihar Benue. Hakan na ƙunshe ne ta cikin wata sanarawa...
Allah ya yiwa Hajiya Rabi matar hamshaƙin ɗan rasuwa Alhaji Aminu Dantata rasuwa. Jaridar Solacebase ta ruwaito cewa, marigayiyar ta rasu ne a daren Asabar ɗin...
Wata kotu mai daraja ta daya da ke Lugbe, a Abuja, babban birnin tarayya, ta raba auren shekaru 13 na wata mata mai suna Fausiya...