Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta gano gawar wani matashi mai suna “Almajiri’ mai shekaru 16 a karamar hukumar Kiyawa da ke jihar a ranar Juma’a....
Wata kotun Kwastamari da ke Mapo, Ibadan, Jihar Oyo ta dage ci gaba da zamanta har zuwa ranar 6 ga watan Yuni domin yanke hukunci...
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC ta tura jami’ai 100 Kano da sauran wasu jihohi don sanya ido a zaɓen da za ƙarasa...
Hukumar kidayar jama’a ta kasa (NPC) ta yi karin haske kan cewa shirin kidayar jama’a ba shi da dangantaka da addini da kabilanci. Hukumar ta yi...
Zababben Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sake bayar da Shawarwari ga Jama’a kan zargin yin amfani da kudaden gwamnati wajen sake zaben da...
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Najeriya NDLEA, ta ce, jami’anta sun gano wasu gonaki guda uku da ake shuka tabar wiwi a...
Kwalejin ilimin fasaha dake garin Bichi anan Kano ta shawarci kungiyar malaman kwalejin da su jingine yajin aikin da suke yi nan da kwanaki goma...
Rundunar ƴan sandan jihar Zamfara, ta ce, ta ceto wasu mutane tara da masu garkuwa da mutane suka sace. Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar CSP...
Rundunar ƴan sandan Najeriya, ta bayyana cewa, za ta baza jami’ai fiye da dubu biyu yayin gudanar da zaɓen da bai kammala ba a wasu ƙananan...
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta kori wasu manyan jami’an ‘yan sanda uku bisa laifin amfani da makami, cin zarafi, rashin da’a, da almubazzaranci da harsasai. Jami’an...