Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta cafke wasu mutane 352 tare da kama tan 2.1 na haramtattun kwayoyi a...
Wasu mazauna ƙauyen Dallaji da ke yankin ƙaramar hukumar Warji ta jihar Bauchi, sun hallaka wani mutum da ake zargi da satar Kankana ta hanyar yi...
Sabon shugaban ɗaliban jami’ar Yusuf Maimuna Sule da ke birnin Kano Tafida Aliyu, ya buƙaci da a ƙara yawan adadin sababbin ɗaliban jami’ar waɗanda ake duba...
Wasu da ake kyautata zaton ƴan bindiga ne, sun sace tare da yin garkuwa da dalibai goma na makarantar Sakandaren gwamnati ta jeka ka dawo a...
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Najeriya NEMA, ta sake karɓar wasu ƴan Najeriya su 144 da suka maƙale a Yamai ta Jamhuriyar Nijar. Jaridar Solacebase...
Wasu ‘yan bindiga da ake kyautata zaton ‘yan ta’adda ne sun yi garkuwa da wasu ‘yan uwa biyu na gidan hakimin kauyen Nasarawa da ke karamar...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta ceci rayuka 45 da dukiyoyin da kudinsu ya kai Naira miliyan 285.6 a cikin gobara 86 da...
An gurfanar da wani matashi agaban kotun shari’ar addinin musulinci dake zamanta a unguwar Kwana huɗu a jahar Kano , bisa jagorancin mai shari’a Mallam Nura...
Jami’an tsaro sun kama wasu mutane 3 da ake zargi da hannu a kisan wasu mutane biyu a Sabon Garin Nasarawa da ke karamar hukumar...
Daurarru sama da dubu daya ne dake zaune a gidajen gyaran hali na goron Dutse da Kurmawa a jihar Kano ne suka amfana da ganin likitoci...