Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Najeriya NEMA, ta ce, za ta fara ɗebo ƴan Najeriya da suka maƙale a Sudan sakamakon rikicin ƙasar daga gobe...
Kamfanin jiragen sama na Air Peace, ya ce, zai kwaso ƴan Najeriya da suka maƙale a ƙasar Sudan a kyauta domin ceto su daga halin da...
A yau Litinin ne ake sa ran dawowa sabon zaɓaɓɓen shugaban Najeriya Asiwaju Bola Tinubu, daga ƙasar Faransa Daraktan harkokin kafafen yaɗa labarai da hulɗa da...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano, ta tabbatar da rasuwar mutane biyar sakamakon kifewar kwale-kwalen da suke ciki a ruwan Kanwa da ke yankin ƙaramar hukumar...
Sojoji tare da mayakan sa-kai naJTF, sun yi nasarar hallaka ƴan ƙungiyar tada ƙayar baya ta Boko Haram su 35 tare da cafke wani kwamandan ƙungiyar,...
Kungiyar ‘yan Jaridu ta kasa reshen Freedom Radio ta taya alummar musulmai murnar bikin karamar sallah ta bana. Wannan sako na cikin wata sanarwar mai dauke...
Annobar cutar Sankarau ta kashe mutane 18 a cikin jihohi 22 na Najeriya, daga watan Oktoban Bara zuwa farkon Afrilun da muke ciki. Wasu bayanai da...
Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya ce ba zai iya mantawa da gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ba har tsawon...
Mutum guda 1 daga cikin mutane 85 da aka yi garkuwa da su a kauyen Wanzamai da ke karamar hukumar Tsafe a jihar Zamfara, Zainab Abdullahi,...
Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Ganduje, ya bayyana cewa gwamnatinsa ta yi afuwa ga fursunoni 4,013 a cikin shekaru takwas a duk fadin jihar Kano. Hakazalika,...