Gwamnatin jihar Kano ta musanta batun yin kafar ungulu wajen mika mulki ga sabuwar gwamnati, tana mai cewa, a shirye take domin miƙa mulkin cikin ruwan...
Kansilolin Ƙaramar Hukumar Malumfashi guda 9 cikin 12 sun gudanar da wani zama na musamman tare da tsige Shugaban Majalisar, Hon. Abdullahi Rabi’u mai wakiltar mazaɓar...
Gwamnatin tarayya ta ce an share jirgin saman Najeriya NAF C-130H da jirgin Air Pace a Masar domin kwaso ‘yan Najeriya da suka makale a Sudan....
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya amince da dage lokacin gudanar da kidayar jama’a da gidaje na shekarar 2023. Aikin wanda tun farko aka shirya gudanarwa...
Shugabar hukumar kula da ‘yan Najeriya mazauna kasashen waje NIDCOM,Hon Abike Dabiri-Erewa, ta yi kira ga wadanda suka shafi hanyoyin tafiya da zirga-zirgar mutane da ayyuka...
Hukumar kiyaye afkuwar haɗura FRSC shiyyar jihar Bauchi, ta tabbatar da rahoton rasuwar wasu mutane 14 sakamakon hatsarin mota da ya ritsa da su. Babban kwamandan...
Tsohon ma’aikacin kafa yaɗa labarai ta BBC Oleksandr Bondarenko ya mutu a bakin aiki a sakamakon yaƙin ƙasar Ukraine. Kafar ta ruwaito cewa marigayin shi ne...
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Litinin 1 ga watan Mayu a matsayin ranar hutu domin bikin ranar ma’aikata ta bana. Ministan harkokin cikin gida, Rauf Aregbesola...
Wata dalibar Jami’ar Jihar Yobe da ke Damaturu, Maryam Lawan Goroma, a ranar Alhamis, ta fadi ta rasu jim kadan bayan ta kammala rubuta jarabawar...
Masu garkuwa da mutane sun yi awon gaba da wasu mutane 29 da suka haɗa da manya maza, matan aure da yara a ƙauyen Yewuti, mahaifar...