Mai alfarma sarkin musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar, kuma shugaban majalisar kolin harkokin addinin musulunci ta Najeriya, ya umarci al’ummar musulmi da su fara duban jinjirin...
Jama’iyar APC mai mulki a jihar Kano, ta ja hankalin hukumar INEC kan ta ayyana sakamakon zaɓen gwamnan jihar a matsayin wanda da bai kammala ba...
Mista Tukur Mamu, tsohon mai sasantawa tsakanin gwamnati da ‘yan ta’adda, a ranar Talata, ya ki amsa laifuffukan tuhume-tuhume guda 10 da suka shafi bayar...
Gwamnatin tarayya za ta gurfanar da Mista Tukur Mamu, tsohon mai sasanta rikicin ta’addanci a gaban kuliya, a kan tuhume-tuhume 10 da suka shafi bayar...
Wata kotu mai daraja ta daya dake yankin Dei-Dei a Abuja ta yankewa wani dan kasuwa mai suna Kingsley Isaac dan shekara 22 hukuncin daurin watanni...
Gwamnatin jihar Kano ta dage dokar hana fita da ta sanya a jihar har zuwa faduwar rana da nufin kaucewa tabarbarewar doka da oda. Wannan...
A karo na biyu, Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum ya sake samun nasarar lashe zaɓe zuwa wa’adi na biyu na mulkin jihar. Hakan dai ya...
An kashe ‘yan sanda biyu tare da jikkata wasu biyu a wata arangama da aka yi tsakanin sojoji da jami’an ‘yan sanda a cibiyar tattara...
Gwamnan jihar Bauchi Bala Muhammad Abdulƙadir, na jam’iyyar PDP ya sake lashe zaɓen gwamnan jihar a zaɓen da aka ranar Asabar. Shugaban tattara sakamakon zaɓen gwamnan...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC, ta bayyana dan takarar jam’iyyar APC, Aliyu Ahmed a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan Sokoto. Aliyu...