Rahotanni sun bayyana cewa, wani harin da sojojin saman Najeriya suka kai a kauyen Sabon Gida da ke gundumar Fatika a karamar hukumar Giwa na jihar...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya INEC, ta sanar da ɗaga zaɓen gwamnoni da ƴan majalisar dokokin jiha zuwa ranar 18 ga wannan watan da...
Ɗan takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya haɗa tawagar manyan lauyoyi guda goma sha tara da nufin ƙalubalantar sakamakon zaɓen da aka...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Nijeriya INEC shiyyar jihar Kaduna, ta fara rarraba kayayyaki da ma’aikatan da za su aiki a zaɓen gwamnoni da ƴan...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta INEC, ta ce, za a sake zaɓen dan majalisar tarayya na mazabar Tudunwada da Doguwa bayan da ta ayyana shi...
Babbar kotun tarayya da ke unguwar Gyaɗi-gyaɗi a jihar Kano, ta bayar da belin shugaban masu rinjaye na majalisar wakilai Alasan Ado Doguwa. Freedom Radio, ta...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa (INEC) ta bukaci kotun daukaka kara da ta sauya dokar da ta baiwa jam’iyyar Labour Party da PDP...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar ne ke jagorantar wasu jiga-jigan jam’iyyar a wata zanga-zanga da suka yi a shedkwatar hukumar zabe mai...
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta yi nasarar kashe wasu mutane biyu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne a Rafin Gora da ke karamar...
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, a ranar Lahadin nan ya godewa ‘yan Najeriya da suka zabe shi har sau biyu da kuma zaben Bola Tinubu a matsayin...