Gwamnatin Jihar Kano ta tabbatarwa da al’ummar jihar Gobe akwai tsaftar muhalli ta karshen wata da aka saba gudanarwa. Haka Kuma Gwamnatin jihar ta Kano ta...
Babban bankin Kasa (CBN) ya tabbatar da kwashe takardun tsofaffin kudi daga rumbun ajiyarsa zuwa bankunan kasuwanci a fadin kasar, a wani mataki na hadin...
Hukumar Kididdiga ta Kasa (NBS), ta bayyana cewa farashin kayan abinci kamar su doya, shinkafa da naman sanya an samu karuwar farashin a cikin watan...
Kotun ɗaukaka ƙara ta tabbatar da Sanata Ademola Adeleke na jam’iyyar PDP a matsayin wanda ya samu nasara a zaɓen gwamnan jihar Osun da aka gudanar...
Gwamnatin jihar Jigawa ta sanar da yin raging lokacin aiki ga ma’aikatan jihar domin sauƙaƙa musu aiki albarkacin Azumin watan Ramadan. Gwamnatin ta bayyana hakan ne...
Duk da shari’ar da ake fafatawa a kotu, gwamnatin tarayya ta dage cewa jirgin saman Najeriya Air zai tashi sama kafin ranar 29 ga watan Mayun...
Jami’an hukumar tsaron DSS sun kama wani zababben dan majalisar dokokin jihar Ogun, Damilare Bello. Bello, wanda ya kasance dan jam’iyyar PDP ne, ana zargin...
Mazabar sakataren gwamnatin tarayya Boss Mustapha ta dakatar da shi. A cikin wata wasika da jaridar Daily trust ta gani dauke da sa hannun Muazu Kabiri...
Babbar Kotun Majistare ta Minna mai lamba 3, dake da matsiguni a Babbar Kotun Koli ta bayar da umarnin tsare wasu mutane uku a gidan...
Gwamnan jihar Zamfara Bello Mohammed Matawalle, ya rungumi ƙaddarar shan kaye a zaɓen da ya sha kaye a hannun Dauda Lawal Dare na jam’iyyar PDP. Gwamnan...