Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa (INEC) ta kara wa’adin lokacin karbar katin zabe na wadanda suka cancanta. A wata sanarwa da kwamishinan yada...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jaddada gargadin sa ga wakilan gwamnatin kasashen waje da kada su tsoma baki a zaben 2023 mai zuwa. Buhari ya yi...
Duk da barazanar tsaro, gwamnatin tarayya ta baiwa ‘yan Najeriya tabbacin cewa zabukan 2023 zasu gudana a fadin kasar. Ministan yada labarai da al’adu, Lai...
Rundunar ‘yan sandan jihar Legas a ranar Talata ta tabbatar da cafke wasu mata biyu da ake zargi da hannu a bacewar jaririya a sashin binciken...
Tsohon babban mataimaki na musamman ga gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano, Alhaji Sani Mohammed, wanda aka fi sani da Sani Rogo ya fice...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce “Allah ya taimakawa” gwamnatinsa wajen “kawar da Boko Haram” a yankin Arewa maso Gabas. Shugaban ya bayyana cewa, barazanar ta’addanci...
Gwamnatin tarayya ta kammala shirye-shiryen ci gaba da kashi na biyu na gurfanar da wadanda ake zargi da Boko Haram a wani sansanin soji da ke...
Daliban kwalejin kimiyya da fasaha da ke Ibadan a jihar Oyo a ranar Litinin din nan sun yi zanga-zangar nuna rashin amincewa da karin kudin da...
Wani yaro mai suna Uchenna Okafor, ya mutu bayan jami’ai sun kama shi kuma aka tsare shi a ofishin ‘yan sanda na Akwuzu, jihar Anambra. Wani...
Kwamishinan sadarwa da wayar da kan jama’a na jihar Edo, Chris Nehikhare a ranar Lahadi ya tabbatar da cewa an yi garkuwa da fasinjoji 31...