Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi suna tsare wani malamin addinin musulunci mazaunin Bauchi Abubakar Baba Karami bisa zarginsa da sukar wasu malaman addinin musulunci da...
Gwamnan jihar Yobe Mai Mala Buni ya karbi tarin mambobin jam’iyyar PDP sama da 250 da suka sauya sheka zuwa jam’iyyar APC a karamar hukumar Fune...
Duk da bayar da wa’adin sa’o’i 48 ga Kamfanin Man Fetur na Kasa NNPC, da kuma ‘yan kasuwar mai da hukumar tsaron farin kaya DSS,...
Shugaba Muhammadu Buhari, zai tafi ƙasar Amurka domin halartar taron shugabannin ƙasashen nahiyar Afirka wanda ƙasar ta Amurka za ta karɓi baƙunci. Hakan na ƙunshe ne...
Rundunar ƴan sandan jihar Zamfara, ta ce, ta samu nasarar daƙile kai wasu hare-hare kan mazauna ƙananan hukumomin Zurmi da Shinkafi a jihar. Jami’in hulɗ da...
Jami’ar Bayero ta Kano, ta amince da yin ƙarin girma ga manyan malaman ta su Talatin da huɗu i zuwa matakin Farfesoshi da kuma maƙaddasan farfesoshi...
Rundunar yan sanda ta jijar Zamfara ta kama wasu mutane dauke da kayan maye. Jami’in hulda da jama’a na rundunar Mohammad Shehu ne ya bayyana...
Kotun kolin Kasar nan a ranar Juma’a ta tabbatar da gwamnan jihar Ebonyi, Dave Umahi, a matsayin dan takarar jam’iyyar APC, a zaben Sanatan Ebonyi...
Gwamnatin tarayya ta ce ta damu matuka kan yadda ake samun karancin hukunta masu satar jarabawa a lokuta da dama. Mista Andrew Adejoh, babban sakataren...
An yi kira ga masu ruwa da tsaki a harkar ilimi da su dauki nauyin da ya rataya a wuyansu na ganin an kawo karshen munanan...