Al’ummar unguwar Fagge Quarters da ke karamar hukumar Tarauni a jihar Kano har yanzu ba su farfaɗo ba, bayan da wani ango ya yi asarar...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Bauchi ta bayyana cewa jihar ta samu sabbin mutane sama da 2,000 da suka kamu da cutar kanjamau a shekarar 2022...
Hukumar Bunkasa Fasahar Sadarwa ta Kasa (NITDA), ta gargadi masu amfani da WhatsApp da su yi taka-tsan-tsan wajen yin amfani da manhajar biyo bayan zargin...
Kotun Shari’ar Musulunci da ke jihar Zamfara ta bayar da belin tsohon Ministan yada labarai, Ikra Bilbis. ‘Yan sanda sun kama Bilbis a ranar Talatar...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Alhamis din nan ya nuna cewa gwamnoni suna satar kudaden kananan hukumomi. Shugaban, wanda ya yi magana da kakkausar...
A fusace kan rikicin siyasa a jihar Borno a ‘yan kwanakin nan musamman ma harin da aka kai wa tawagar yakin neman zaben shugaban kasa...
A yayin da ake fama da matsalar karancin man fetur a fadin kasar nan, gwamnatin tarayya ta gargadi masu sayar da man fetur da su...
Wata babbar kotu da ke zamanta a Minna a jihar Niger, ta bayar da sammacin kamo babban hafsan sojin kasa, Janar Faruk Yahaya bisa zarginsa...
Wata kotun majistare da ke zamanta Kano karkashin jagorancin mai shari’a Faroukh Ibrahim Umar ta yanke wa shugaban jam’iyyar APC na mazabar Yautar, Aminu Ali...
Gabanin babban zaben shekarar 2023, Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa (INEC) ta tabbatar wa ‘yan Najeriya cewa za ta farfado daga hare-haren da...