Wasu da ake kyautata zaton ƴan bindiga ne, sun sace iyalan wani ɗan majalisar dokokin Jihar Zamfara a garin Jangebe da ke jihar. BBC ta ruwaito...
Hukumar lafiya ta duniya WHO, ta bayyana cewa kaso talatin da daya cikin dari na mutanen da zazzabin cizon sauro watau maleriya ya hallaka a duniya...
Hukumar kula da sufurin jiragen kasa ta Najeriya NRC, ta sanar da sauya lokutan tashin jiragenta biyu daga tashar Idu zuwa Rigasa. Manajan sufurin jiragen kasan,...
A jiya ne wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta soke zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP da aka gudanar a jihar Ebonyi wanda...
Majalisar wakilai ta bukaci babban bankin Kasa CBN da ya dakatar da aiwatar da sabuwar manufarsa ta cire kudaden da aka shirya gudanarwa a ranar 9...
Jam’iyyar NNPP, ta musanta rahotannin da ke cewa dan takararta na shugaban kasa, Rabiu Musa Kwankwaso ya fice daga jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, gabanin zaben...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar APC mai mulki Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa, bai san adadin dukiyar da ya tara ba. Tinubu, ya bayyana...
Rundunar ‘yan sandan birnin tarayya Abuja ta tabbatar da yin garkuwa da wasu mazauna Unguwar Kubwa Relocation Estate da ke unguwar Arab Road a Abuja....
Hukumar zaɓe mai kaman kanta ta Najeriya INEC, ta bayyana shirinta na sauya wa wasu cibiyoyin zaɓe guda goma sha shida a ƙananan hukumomi uku da...
Gwamnatin jihar Kano jaddada kokarin ta na magance matsalar sauyin yanayi, inda ta ce tayi kokarin sanya ayyuka cikin kasafin kudin badi da zasu dakile...