Rundunar ‘yan sandan babban birnin tarayya Abuja a ranar Juma’ar nan ta ce ta fara gudanar da bincike kan hatsarin jirgin kasa da mota wanda...
Hukumar kiyaye afkuwar hadura ta kasa (FRSC) ta sanar da fara gudanar da ayyukan sintiri na musamman na karshen shekara mai suna ‘Operation Zero’ tare...
Jam’iyyar APC reshen jihar Bauchi ta bayyana janye dakatar da tsohon gwamnan jihar Mohammed Abdullahi Abubakar (SAN) daga jam’iyyar da aka yi ba bisa ka’ida...
Shugaban hukumar zabe mai zaman Kanta ta Kasa (INEC), Farfesa Mahmoud Yakubu, ya bayyana cewa hukumar za ta murmure daga hare-haren da ake kai wa...
Kwamishinan shari’a kuma babban lauyan jihar Kano, Lawan Musa, ya ce gwamnan jihar, Abdullahi Umar Ganduje, a shirye yake ya sanya hannu kan hukuncin kisan malamin...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa (INEC) ta bayar da shawarar yakin neman zabe a tsakanin jam’iyyun siyasa, wanda babu kalaman batanci da tashe-tashen hankula...
Yayin da ‘yan siyasa ke cigaba da kamfen gabanin zabukan 2023, Hukumar Yaki da masu yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati, EFCC, ta ce tana sa...
Hukumar raya yankin Neja Delta ta fara rabon kayan agaji ga al’ummar da ambaliyar ruwa ta shafa a jihar Imo. Da yake jawabi yayin mika...
Jami’an ‘yan sanda sun kama wani manajan sashin cibiuar Kebna ICT ta JAMB da ke unguwar Zuru a jihar Kebbi, Abubakar Ismail, bisa laifin satar...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce ya yi iya kokarin sa ga Najeriya. Ya fadi haka ne a birnin Washington yayin da yake maraba da...