Gwamnatin jihar Kogi ta ayyana ranar Alhamis 29 ga watan Disamba, 2022 a matsayin ranar hutu domin jihar za ta karbi bakuncin shugaban kasa Muhammadu...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce ba zai rataye a babban birnin tarayya Abuja ba, bayan ranar 29 ga watan Mayun 2023, domin kada ya...
Shugaban jamiyyar APC na jihar Kano Abdullahi Abbas ya bukaci rundunar an sanda ta gaggauta kama dan takarar gwamna na jamiyyar NNPP Abba Kabir Yusif. Abdullahi...
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje yace nan ba da jimawa ba matsalar karancin wutar lantarki da ruwan sha zata zo karshe a jihar kano....
Wata gobara ta tashi a kwalejin ilimi da koyar da shari’a shari’a ta Legal Kano, wanda wutar ta tashi a dakin karatu na Abdullahi Umar...
Rundunar ‘yan sandan jihar Borno ta gurfanar da wasu mutane 14 a gaban kuliya bisa samun su da laifin tayar da rikici a yayin gangamin siyasa...
Sadiq Aminu Wali, dan takarar gwamna na jam’iyyar PDP a jihar Kano, ya sha alwashin zuwa kotun daukaka kara bayan wata babbar kotun tarayya da ke...
Gwamnatin tarayya ta ce ta kashe Naira biliyan 5 wajen gyaran ofisoshin ‘yan sanda da barikoki a sassan kasar nan da dama tsakanin shekarar 2019...
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Kano karkashin jagorancin mai shari’a AM Liman ta tabbatar da Mohammad Sani Abacha a matsayin zababben dan...
Gwamnatin tarayya ta bayyana ranakun Litinin 26, Talata 27 ga watan Disamba, 2022 a matsayin rana hutun kirsimeti da ranukun raba kyaututtuka. Kazalika ta ayyana Litinin...