Rahotanni sun ce an harbe shugabar matan jam’iyyar Labour Party watau LP, Victoria Chintex a karamar hukumar Kaura ta jihar Kaduna. Sakataren yaɗa labarai na jam’iyyar...
Sanata Shehu Sani ya ce dalilin da ya sa masu aikata laifuka ke kai hari tare da kona ofisoshi hukumar zabe ta kasa (INEC) shi...
Mai shari’a Mobolaji Olajuwon na babbar kotun tarayya da ke zaman ta Abuja, ya yanke wa babban Sufeto Janar na ‘yan sanda IGP, Usman Baba...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa INEC ta ce hare-haren da ake kaiwa ofisoshinta a baya-bayan nan ba zai hana ta gudanar da zaben...
Kungiyar kare haƙƙin ɗan Adam ta Northern Nigeria Human Rights Advocates NONIHRA, ta yi Allah wadai bisa cafke ɗalibin nan Aminu Adamu Muhammad wanda ake zargin...
Gwamnatin jihar Kano ƙarƙashin gwamna Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ta haramta wa direbobin baburan Adaidaita Sahu bin manyan Titinan jihar. Hakan na ƙunshe ne ta cikin...
Wata gobara da ta tashi da sanyin safiyar ranar Litinin din nan ta kone da turaruka, kayayakin mata, kayan kwalliya da shaguna a kan titin Kano...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya tabbatarwa da shugabannin kungiyar ECOWAS cewa za su gudanar da zabe na gaskiya da adalci a cikin watan Fabrairu. Za...
Kotun Majistare Mai Lanba 70 karkashin jagorancin Mai Sharia Faruk Ibrahim Amir ta yankewa wani mutum hukuncin daurin wata shida ko tarar Naira dubu hamsin a...
Gwamnan Jihar Bauchi Sanata Bala Mohammed Abdulƙadir, ya ce gwamnatinsa ta kafa cibiyar horas da matasa ƙere-ƙere da harkokin tace man fetur. Gwamnan, ya bayyana hakan...