Amira Souleyy daga garin Maraɗi na jamhuriyar Nijar ita ce ta rubuta labari mai taken ‘Gudun Gara‘. BBC ta wallafa a shafinta cewa, Ksancewar labarinta ne ya...
Babbar Kotun Majistare da ke zamanta a Uke, a karamar Hukumar Karu a Jihar Nasarawa, ta bayar da sammacin cafkewa tare da tsare Kwamishinan Ayyuka, Gidaje...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa (INEC) ta bukaci a ba ta Naira biliyan 50 na kasafin kudinta na 2023, karin Naira biliyan 10...
Wata sojar Amurka ƴar asalin Najeriya Amanda Azubuike, ta samu ƙarin girma daga mukamin Laftanar Kanal zuwa Birgediya Janar. Amanda Azubuike, wadda dangin ta zke da...
Majalisar dokokin jihar Kano, ta buƙaci shugabancin jam’iyyar APC tun daga matakin ƙasa har zuwa jiha da ya hukunta shugaban masu rinjaye na majalisar tarayya kuma...
Shugaban Jami’ar Tarayya dake Kashere, a jihar Gombe, Farfesa. Umaru Pate, ya yi kira ga gwamnatoci a dukkan matakai da su gudanar da bincike tare...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta sanar da kama wanda ake zargin ya yi garkuwa da wani yaro dan shekara biyar mai suna Hamza Harisu,...
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasa NEMA a ranar Larabar da ta gabata ta bayar da tallafin magunguna da kayayyakin masarufi ga wasu asibitoci uku...
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Lafiya a ranar Laraba, 2 ga Nuwamba, 2022, ta soke zaben fidda gwani na jam’iyyar APC, na...
Jam’iyyar adawa ta PDP a jihar Zamfara ta sanar da rasuwar shugabanta Dakta Ahmed Sani Ƙaura. Sakataren jam’iyyar Faruk Ahmed Gusau, ne ya bayyana hakan ga...