Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Lahadin nan ya ce matakin da babban bankin Kasa CBN ya dauka na kaddamar da sabbin tsare-tsare tare da...
Dangane da shawarwarin tsaro na baya-bayan nan da Amurka da Burtaniya suka bayar, mai baiwa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro (NSA), Babagana Monguno, ya...
Kungiyar Dattawan Arewa (NEF) ta yi kira ga ‘yan Najeriya da su yi wa ‘yan takarar shugaban kasa tambayoyi kan yadda za su tunkari kalubalen...
Najeriya na asarar akalla gangar danyen mai 700,000 saboda barayi a kullum. Karamin ministan albarkatun man fetur, Timipre Sylva ne ya bayyana hakan a Delta ranar...
Hukumar Sadarwa ta Najeriya (NCC) ta tabbatar wa al’ummar kasar cewa sabuwar hanyar fasahar sadarwa ta Fifth Generation wadda aka fi sani da 5G ba ta...
Gwamnan jihar Sokoto, Alhaji Aminu Waziri Tambuwal ya kaddamar da kwamitin da zai baiwa gwamnatin jihar shawara, kan irin albashin da ya kamata a biya shugabannin...
Rundunar ‘yan sandan Kasar nan ta karyata rade-radin cewa an binne bama-bamai a fadin Abuja. Jami’in hulda da jama’a na rundunar, Muyiwa Adejobi ya fitar da...
Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina a ranar Juma’ar na ta ceto akalla mutane 21 da aka yi garkuwa da su da suka hada da mata 15...
Gwamnatin jihar Gombe ta dauki ma’aikatan kiwon lafiya 440 aiki domin sake fasalin fannin da ingantaccen aiki. Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa mai...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano, ta tabbatar rasuwar wani magidanci Malam Habibu Mu’azu mai shekaru arba’in da biyar a garin ƴan dutse da ke yankin...