Ministan Noma da Raya Karkara, Mohammad Abubakar, ya ce gwamnatin tarayya na hada kai da hukumar kwastam ta Najeriya da sauran hukumomi domin dakile safarar...
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero CFR ya naɗa Alhaji Bashir Mahe Bashir Wali a matsayin sabon walin kano da Dakta Mansur Mukhtar Adnan...
Ofishin Harkokin Waje, Kasashe rainon Ingila da cigaban Burtaniya (FCDO) ya sabunta shawararsa na balaguro ga ‘yan Burtaniya a Najeriya. A cikin wata sanarwa da ta...
Hukumar kula da babban birnin tarayya Abuja ta amince da kashe Naira miliyan 500 domin samar da ƴan sandan al’umma a Abuja a wani bangare na...
Ministan yada labarai da al’adu, Lai Mohammed, ya ce gwamnatin tarayya ba za ta yi kasa a gwiwa ba da rahotannin ta’addanci da gwamnatocin Amurka...
A daidai lokacin da shekarar ke kawo karshe, kwamandan hukumar kiyaye hadurra ta kasa FRSC reshen jihar Kwara, Frederick Ade Ogidan, ya yi kira ga masu...
Rundunar ‘yan sandan jihar Sokoto ta samu nasara cafke wani mutum mai suna Nasiru Idris da ke karamar hukumar Sabon Birni dauke da katin zabe na...
Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA, ta sake cafke wasu matasa biyu masu tuƙa babur ɗin Adaidaita sahu bisa zargin su da...
Wasu ƴan bindiga da ake kyautata zaton masu garkuwa da mutane ne, su sace wasu ɗaliban Jami’ar Nsukka da ke Jihar Enugu a kan hanyarsu ta...
Mista Geng Quangrong ɗan asalin ƙasar Sin da ake zargi da hallaka tsohuwar budurwarsa Ummukhulsum Sani Buhari da aka fi sani da Ummita, ya musanta zargin...