Ɗan takarar gwamnan jihar Kano a ƙarƙashin jam’iyyar PRP Salihu Tanko Yakasai, ya bayyana aniyarsa ta shiga muhawarar da kamfanin Media Trust Limited mamallakin kamfanin jaridar...
Wani jigo a jam’iyyar APC a jihar Kaduna, Samuel Yohanna, ya ce babu wata jam’iyyar siyasa da ba ta daukar hayar jama’a don gudanar da taro....
Uwargidan shugaban kasar Najeriya, Aisha Buhari, ta ce saboda yawan tsammanin da ‘yan Najeriya ke yi ga gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari, ba ta da tabbacin...
Ministar kuɗi, kasafi da kuma tsare-tsare ta Najeriya, Hajiya Zainab Shamsuna Ahmed, ta ce, biyan kuɗaɗen haraji zai rage yawan bashin da ake bin Najeriya tare...
A ranar Juma’a mai zuwa ne shugaban kasa Muhammadu Buhari zai kaddamar da kwamitin yakin neman zaben fitaccen dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola...
Jam’iyyar APC, ta fara tattaunawa da Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas, gabanin zaben 2023, domin ganin ya dawo cikin jam’iyyar. Wani jigo a jam’iyyar APC,...
Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, Farfesa Mahmood Yakubu, ya kira taro da shugabannin jam’iyyun siyasa kan rikicin da ya barke tsakanin magoya...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar APC a zaɓen baɗi Bola Ahmed Tinubu, ya ce, idan ya karɓi mulkin Najeriya zai ɗora ne a kan salon...
Wani sabon bincike da masu bincike a kasar Amurka suka gudanar ya bayyana cewa matan da ke amfani da man gyaran gashi na ‘relaxer’ mai sinadarai...
Gwamnatin Zamfara ta nemi afuwa kan rufe kafofin yaɗa labarai da ta yi da suka haɗa da NTA da Pride FM Gusau da wasu sauran guda...