Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya jaddada cewa shi ne ya fi cancantar shugabancin kasar nan, inda ya ce ‘yan Arewa na...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Tinubu, ya shaida wa mutanen Ekiti da su ki amincewa da dan takarar jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar da...
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Tambuwal ya ce gwamnatinsa ta kashe Naira biliyan 14 don bayar da tallafin karatu ga ‘yan asalin jihar 46,000 daga shekarar 2016...
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC, ta ce, ta cafke wasu ma’aikatan banki su goma sha biyu bisa zargin su da satar kuɗaɗe...
Gwamnatin jihar zamfara ta rufe wasu kafafen yaɗa labarai mallakin gwamnatin tarayya da masu zaman kansu a jihar, saboda yaɗa labaran al’amuran da suka shafi harkokin...
Gwamnatin tarayya ta nemi afuwar dalibai da iyaye bayan da kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) ta janye yajin aikin na watanni takwas. Kungiyar ASUU ta sanar...
Jam’iyyar APC ta buƙaci hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya INEC kan da sanya Bashir Machina a matsayin ɗan takatar Sanatan mazaɓar Yobe ta Arewa....
Nyesom Wike ya zargi shugaban jam’iyyar PDP na kasa Iyorchia Ayu da karbar Naira miliyan 100 daga hannun wani gwamna. Gwamnan jihar Ribas ya...
Wasu ƴan bindiga da ake kyautata zaton ƴan fashin daji ne, sun yi buɗe wuta a kan wasu mutane da ke cin kasuwa. BBC ta ruwaito...
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya amince da ton dubu 12,000 na hatsi ga waɗanda Ambaliyar ruwa ta shafa a fadin kasar nan. Babban darakta na...