Wasu ƴan bindiga da ke ɗauke da muggan makamai, sun yi garkuwa da Likita tare da majinyata da dama a harin da suka kai asibitin Abdulsalam...
Akalla mutane biyu ne aka bindige har lahira yayin da aka yi garkuwa da wasu da yawa a lokacin da ‘yan bindiga suka shiga babban...
Asusun kula da ƙananan yara na Majalisar Dinkin Duniya, Unicef, ya bayar da gudummawar tallafin Naira miliyan 230 da dubu 700 ga gwamnatin Jihar Jigawa domin...
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi NDLEA, shiyyar jihar Kaduna, ta kama wasu mutane tara bisa zargin su da safarar miyagun ƙwayoyi. Kwamandan hukumar...
Gwamnatin jihar Zamfara ta nemi afuwa bisa rufe gidajen talabijin da rediyo da suka hada da NTA da FRCN na Pride FM Gusau da wasu kafofin...
Malamin addinin Islama mazaunin Kaduna, Sheikh Ahmad Gumi, a jiya ya bayyana cewa ya tattauna da dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party (LP),...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC Bola Tinubu da abokin takararsa, Kashim Shettima a halin yanzu suna ganawa da shugabannin yankin arewacin kasar nan a...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya ce ana sa ran jiragen sama na Nigerian air za su fara aiki kafin ƙarshen shekarar nan da muke ciki. Shugaban...
Wani jigo a jam’iyyar APC a jihar Katsina, Alhaji Shafi’u Abd-Duwab, ya ce ficewar tsohon sakataren gwamnatin jihar, Mista Mustapha Inuwa, daga jam’iyyar zuwa jam’iyyar PDP...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya koka kan yadda ambaliyar ruwa ta afku a Bayelsa da sauran jihohin Najeriya. Sannan shugaban ya koka da yadda ambaliyar ta...