Dan Takarar Shugabancin kasa na jam’iyyar PDP, kuma tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya yi alkawarin sauya mugun halin da jam’iyyar APC ta sanya jama’a...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta tabbatar da mutuwar wani matashi mai Suna Ibrahim Khalil dabke unguwar Kofar mazugal cikin karamar hukumar Dala a birnin Kano....
Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isa Kocin Real Madrid Carlo Ancelotti yana sa ran mai tsaron gidan kungiyar Thibaut Courtois zai dawo daga jinyar raunin da...
Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isa Lionel Messi baya cikin tawagar ‘yan wasan Paris St-Germain da za su kara da Benfica a gasar cin kofin zakarun Turai...
Bayan watanni takwas ana ci gaba da tattaunawa da Gwamnatin Tarayya, Kungiyar Ma’aikatan Jami’o’i a ranar Litinin din nan ta bayyana fatan cewa ayyukanta na...
Gobara a ranar Litinin ta kone zauren majalisar dokokin jihar Kogi. Duk da haka, ba a iya gano musabbabin tashin gobarar ba har zuwa lokacin...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya isa ƙasar Chadi a yau Litinin domin halartar bikin rantsar da Mahamat Idriss Deby Itno a matsayin shugaban gwamnatin riƙon ƙwaryar...
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa ta gargadi masu shigo da kaya, masu rarrabawa, dillalai, da masu sayayya da su guji shigo da...
Kimanin mambobin jam’iyyar APC 2000 ne a karamar hukumar Dass ta jihar Bauchi suka fice daga jam’iyyar zuwa babbar jam’iyyar hamayya ta PDP mai mulki a...
Ɗan majalisar dokokin jihar Katsina mai wakiltar ƙaramar hukumar Bakori Dakta Ibrahim Aminu Kurami ya rasu a kasar Saudiyya. Rahotonni sun bayyana cewa, dangin marigayin sun...