Shugaban Majalisar Wakilai, Femi Gbajabiamila a ranar Juma’ar nan ya ce nan ba da dadewa ba kasar za ta ji ta bakin shugaban kasa Muhammadu Buhari...
Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isa Rahotanni na nuni da cewa dan wasan gaba na Manchester City Erling Haaland ya na daukar albashi da ya kai fam...
Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isa Dan wasan gaba na PSG Lionel Messi ya ce tabbas gasar cin kofin duniya da za ta gudana a Qatar...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana farin cikinsa da jin dadinsa, da na kasar baki daya tare da sojoji da sauran jami’an tsaro kan sako...
Gwamnatin Tarayya ta gargadi masu ababen hawa da ke tafiya Arewa daga Kudu da Gabashin kasar nan ta Jihar Kogi da su guji hanyar Lokoja...
Kungiyar Malaman Makarantun Sakandire (ASUSS) reshen Jihar Kaduna, ta bayyana cewa ‘yan bindiga sun kashe malamai kusan 10 tare da sace wasu kusan 50...
Festus Keyamo ya ce nan ba da jimawa ba dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC Bola Tinubu zai dawo kasar nan. Kakakin kwamitin yakin...
‘Yan ta’adda a ranar Larabar nan sun sako sauran mutane 23 da suka yi garkuwa da su a harin jirgin kasan Kaduna zuwa Abuja. Sakataren...
Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isa Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Barcelona, Xavi Hernandez ya yi kira da kada a raba wa Lionel Messi hankali...
Kungiyar malamai ta Kasa NUT a ranar Talata ta yi kira ga gwamnonin da ake bin bashin albashin ariyas din malaman da su yi...