Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE) ta yi fatali da bukatar ‘yan Najeriya da ke neman zuwa Dubai biza. An isar da haramcin ne a cikin wata sanarwa...
Duk da ana cikin tabarbarewar tsaro, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar ya isa jihar Edo domin yakin neman zabensa na shugaban kasa...
Jami’an hukumar tsaro mai kula da fararen hula (NSCDC) sun kama wasu mutane biyar da suka kware wajen lalata wayoyin wutar lantarki da taransfoma a...
Rundunar sojin Najeriya ta ce, dakarunta sun samu nasarar ceto ƙarin ƴan matan makarantar sakandaren Chibok da ƴan Boko Haram suka sace su biyu da ƴaƴa...
Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isa Robert Lewandowski ya yi nasarar cin kwallo ta 600 da kuma 601 a tsawon lokacin da ya shafe yana kwallo tsakanin...
Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isa Dan wasan gaba na Manchester United Cristiano Ronaldo ya bayyana cewa yanayin bacin ran da ya ke fuskanta ne ya kai...
An bukaci daukacin ‘yan takarar zaben shekarar 2023 da jam’iyyunsu da su dakatar da yakin neman zabensu, su koma yankunansu domin taimakawa wadanda ambaliyar ruwa...
Dan takarar gwamna na jam’iyyar PDP a jihar Ebonyi, Ifeanyi Chukwuma Odii a ranar Juma’ar da ta gabata ya koka kan karuwar rashin tsaro da...
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abeokuta, jihar Ogun, ta umarci jam’iyyar PDP da ta gudanar da sabon zaben fidda gwani na mazabar Abeokuta...
Gwamnatin tarayya a ranar Alhamis ta ce har yanzu ba ta dauki wani matakin hana zirga-zirgar masu tuka babur da aka fi sani da Okada a...