Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta sanar da kama mutane 345 da ake zargi da aikata daba da safarar miyagun ƙwayoyi a wani samame da ta...
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya yaba wa jami’an tsaro bisa jajircewa da sadaukarwar da suke yi wajen yaƙi da ta’addanci, fashi da makami, garkuwa da...
Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano ta bayyana cewa ta ceto rayuka 34 tare da kare dukiyoyin da darajarsu ta haura Naira miliyan 437 a yayin...
Wasu shugabannin jam’iyyar NDC na shiyyar Arewa maso Yamma sun zargi tsohon gwamnan Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, da yunƙurin mamaye tsarin jam’iyyar a jihar tare da...
Dangote Cement Transport has scaled up series of impactful, and technology backed programmes designed to improve performance, governance and compliance to road safety. A statement from...
Rundunar Sojin Najeriya ta sanar da cewa dakarunta na Operation Hadin Kai sun ceto kimanin mata da yara 360 da ‘yan ta’adda suka sace daga ƙauyen...
Jami’an Rundunar ’Yan Sandan Najeriya sun ceto Olaide John-Paul, ƙanwar tsohon Ministan Wutar Lantarki, Adebayo Adelabu, tare da tagwayen ’ya’yanta masu shekara 12, Peter da Paul,...
Gwamnatin jihar Kano ta bayar da umarnin dakatar da sare bishiyoyi a harabar Abubakar Rimi Television (ARTV), bayan rahoton da ‘The Historica Nigeria’ ta wallafa kan...
Ƴanbindigar da suka yi garkuwa da tsohon Daraktan Yaɗa Labarai na Rundunar Sojin Najeriya, Manjo Janar mai ritaya Rabe Abubakar, da matarsa sun fitar da wani...
Muyiwa Adekeye, mai bai wa tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai shawara kan harkokin yaɗa labarai, ya zargi hukumar ICPC da hana ubangidansa samun kulawar likitoci....