Tsohon gwamnan Kano kuma ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC, Rabiu Musa Kwankwaso, ya musanta rahotannin da ke yawo a kafafen sada zumunta cewa...
Kwanaki huɗu bayan bikin Eid-el Kabir, masu sayar da raguna a Maiduguri da sauran sassan Jihar Borno na ci gaba da ƙirga asarar da suka yi...
Ƙasar Malaysia ta fara aiwatar da dokar hana yara masu ƙasa da shekara 16 buɗe ko amfani da shafukan sada zumunta a faɗin ƙasar. Hukumar kula...
Kungiyar Kwadago ta Najeriya (NLC) ta bayyana cewa albashin mafi karanci na N100,000 da gwamnoni ke nazari a kai bai dace da halin matsin tattalin arzikin...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NDC, Peter Obi, ya bayyana cewa zasu yi aiki kafaɗa da kafaɗa da tsohon gwamnan Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, idan...
An sace tsohon babban jami’in sojan Najeriya kuma tsohon Daraktan Yada Labaran Tsaro, Rabe Abubakar, tare da matarsa a jihar Katsina. Rahotanni sun ce lamarin ya...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana cewa gwamnatinsa ta cika kusan kashi 90 cikin 100 na alƙawuran da ta yi wa al’ummar jihar tun...
By Tijjani Sarki Good Governance Advocate and Public Policy Analyst Leadership earns its true value when it restores public confidence, inspires hope, and remains connected to...
Sanata Rufa’i Hanga ya bayyana cewa babu wani abu da zai iya raba shi da jagoran ɗariƙar Kwankwasiyya, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso. A wata hira da...
Ƙungiyar Liverpool ta Ingila ta sanar da raba gari da kocinta Arne Slot nan take. Matakin ya zo ne bayan kakar wasa mai cike da ƙalubale...