Majalisar Dattawan Najeriya ta bayyana aniyarta na gaggauta aiwatar da matakan gyaran kundin tsarin mulki domin kafa rundunar ’yan sandan jihohi, a ƙoƙarin daƙile matsalolin tsaro,...
Gwamnatin Tarayya ta gargadi masu amfani da matsalar tsaro domin cimma muradun siyasa, tana mai jaddada cewa tana ɗaukar matakai masu ƙarfi domin dawo da zaman...
Jami’an Hukumar Tsaro ta NSCDC a Jihar Kano sun yi nasarar dakile wani yunkurin sace mutane da kuma satar shanu a yankin Bakin Komau da ke...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta gargadi jam’iyyun siyasa cewa duk wani zaben fidda gwani da aka gudanar bayan wa’adin ranar 30 ga...
Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun sace dalibai bakwai na Kwalejin Fasaha ta Tarayya da ke Kaura Namoda a Jihar Zamfara bayan sun kai...
Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu zai yi jawabi a zaman hadin gwiwa na Majalisar Dokoki ta Kasa a ranar 12 ga Yuni, a matsayin wani bangare...
Za a fara jigilar alhazan Najeriya da suka halarci aikin Hajjin bana zuwa gida a yau Laraba 03 ga Yuni, inda alhazan Jihar Nasarawa za su...
Wasu mutane dauke da makamai sun yi garkuwa da Olaide Busayo Adegoke John-Paul, ƙanwar tsohon Ministan Wutar Lantarki Adebayo Adelabu, tare da ‘ya’yanta tagwaye Peter da...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da haɗe Ma’aikatar Albarkatun Ruwa da Ma’aikatar Muhalli da Sauyin Yanayi zuwa ma’aikata guda ɗaya mai suna Ma’aikatar...
Gwamnatin Jihar Kano ta bai wa kamfanonin da ke gudanar da ayyukan gyara da inganta hanyoyin samar da ruwa wa’adin watanni takwas domin kammala ayyukan da...