Jami’an hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arziƙin ƙasa zagon ƙasa ta Economic and Financial Crimes Commission sun cafke tsohon Ministan Wutar Lantarki, Saleh Mamman...
Shugaban ƙaramar hukumar Ungogo, Tijjani Amiru Bilyaminu ya bayar da umarnin rufe makarantar Al-Hadeed Private School har sai baba ta gani, bayan gurfanar da wani malamin...
Tsohon Ministan Harkokin Cikin Gida kuma tsohon hafsan sojin ƙasa, Abdulrahman Dambazau ya ce kafa ’yan sandan jihohi ba zai yi tasiri a Najeriya ba sai...
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bai wa tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, beli kan kuɗi naira miliyan 100 tare da sharadin mutum...
Rundunar sojojin Najeriya ta tabbatar da kashe Abu-Bilal al-Minuki, wanda ta bayyana a matsayin ɗaya daga cikin manyan mayaƙan ƙungiyar ISIS, a wani hari da aka...
Ɗantakarar majalisar wakilan Najeriya mai wakiltar mazaɓar Sabon Garin Zariya a jam’iyyar APC, Mahmud Sadis Buba wanda aka fi sani da Abun Al’ajabin Zazzau, ya sanar...
Tsohon gwamnan jihar Sokoto kuma sanatan Sokoto ta Kudu, Aminu Waziri Tambuwal ya janye daga takarar komawa majalisar dattawa ƙarƙashin jam’iyyar African Democratic Congress. Haka kuma...
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Najeriya, National Emergency Management Agency ta yi kira ga gwamnonin jihohi da su fara ɗaukan matakan rigakafi domin kauce wa...
Jami’an hukumar kwastam biyu sun rasa rayukansu bayan wata fafatawa da mayaƙan da ake zargin Lakurawa ne a jihar Kebbi. Shugaban hukumar kwastam, Bashir Adeniyi ya...
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta samu tsohon ministan lantarki, Saleh Mamman, da laifuka 12 da suka shafi halasta kuɗaɗen haram da suka kai...