Shugaban jam’iyyar ADC na kasa, Sanata David Mark, ya ce ficewar Peter Obi da Rabiu Musa Kwankwaso daga jam’iyyar za ta kara wa jam’iyyar kwarin gwiwar...
Babbar Kotun Tarayya da ke Kaduna ta bai wa tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, izinin zuwa Abuja domin neman maganin ido da hakora. Hukumar ICPC...
Hukumar Alhazai ta Kasa, NAHCON, ta ce an yi jigilar maniyyatan Najeriya 6,635 zuwa kasar Saudiyya cikin jirage 14 yayin da ake ci gaba da shirye-shiryen...
Gwamnatin Tarayya ta hana duk wanda aka ba digirin girmamawa amfani da lakabin “Dr” a sunansa. Ministan Ilimi, Tunji Alausa, ne ya bayyana hakan yayin wani...
Hukumar kula da yanayi ta Najeriya, Nigerian Meteorological Agency, ta yi gargaɗin yiwuwar samun matsanancin zafi a wasu sassan ƙasar, wanda zai iya jefa mutane cikin...
Mambobi 17 na majalisar wakilai sun fice daga jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) zuwa Nigeria Democratic Congress (NDC). An sanar da sauyin nasu ne a zaman...
Jigo a jam’iyyar Nigeria Democratic Congress (NDC), Buba Galadima, ya buƙaci tsohon mataimakin shugaban ƙasa Atiku Abubakar da ya shiga jam’iyyar, yana mai gargadin cewa zai...
Mai rajin kafa jam’iyyar ADA, Umar Ardo, ya ce ana daf da soke rajistar jam’iyyar Nigeria Democratic Congress (NDC), yana mai zargin cewa ba a bi...
Kotun Koli ta soke babban taron jam’iyyar PDP da aka gudanar a Ibadan, Jihar Oyo a ranakun 15 da 16 ga watan Nuwamba, 2025. Hukuncin ya...
Gwamnatin Tarayya ta ayyana ranar Juma’a 1 ga watan Mayu, 2026 a matsayin hutun ƙasa domin bikin Ranar Ma’aikata ta Duniya. Ministan harkokin cikin gida, Olubunmi...