Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya amince da bayar da filaye ga sabbin jakadun da ya naɗa a babban birnin ƙasar Abuja. Matakin na daga cikin...
Hukumar kula da kananan yara ta Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) ta bayyana damuwa kan karuwar matsalar rashin abinci mai gina jiki a arewa maso yammacin Najeriya,...
Matatar Dangote ta kara farashin man fetur (PMS) da N75 kan kowacce lita, inda ya tashi daga N1,200 zuwa N1,275, lamarin da ya kara tayar da...
Shugabannin manyan jam’iyyun adawa a Najeriya sun sanar da shirin tsayar da ɗan takarar shugaban ƙasa guda ɗaya a zaɓen 2027. An cimma wannan matsaya ne...
Duk da cewa jihar Taraba ta karɓi sama da Naira biliyan 2.2 daga asusun muhalli a shekarar 2025, ambaliyar ruwa ta sake afkawa wasu sassan Jalingo...
Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II, ya nuna damuwa kan yadda Gwamnatin Tarayya ke ci gaba da karɓar bashi duk da cire tallafin mai. A...
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, tare da wasu masana tattalin arziki sun nuna damuwa kan buƙatar Shugaba Bola Ahmed Tinubu na neman amincewar majalisa don...
Shugaban ƙasar Kenya, William Ruto, ya kare tsarin ilimin ƙasarsa tare da cewa suna da ƙwarewa sosai a harshen Turanci, inda ya soki yadda ‘yan Najeriya...
Majalisar Dattawan Najeriya ta buƙaci gwamnatin tarayya ta ɗauki matakan gaggawa kan matsalar tsaro, ciki har da yiwuwar dakatar da harkokin siyasa a wasu jihohin arewa...
Hukumar tsaro ta DSS ta gurfanar da tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, a gaban kotun tarayya da ke Abuja bisa zargin sa hannunsa wajen...