Kamar yadda ake yi wa kallon siyasar Kano sai ɗan Kano kuma ‘Kano ta dabo tumbin Giwa, ko da me ka zo an fika,’ hakan ya...
Mutane hudu ‘yan gida guda ne suka nutse a hatsarin kwale-kwale a jihar Kebbi da ke arewacin Najeriya. Hukumomi da mazauna yankin sun ce waɗanda hatsarin...
Majalisar Wakilai a Najeriya ta nemi Babban Bankin ƙasar CBN ya tilasta amfani da sulalla da zimmar daƙile hauhawar farashi da kuma inganta tattalin arziƙi. Majalisar...
Gwamnan Jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal ya ce aikin ɗan sanda yana da muhimmanci sosai ga tsaron Najeriya, abin da ya sa zai ƙirƙirii ‘yan sandan...
Tsohon Shugaban Ma’aikatan Fadar Gwamnatin Kano, Adamu Yunusa Dangwani, da tsohon Kwamishinan Yaɗa Labarai, Danburam Abubakar Nuhu da kuma Yusuf Bello Dambatta wanda tsohon Kwamishinan Ma’aikatar...
Jami’an tsaron ƴan sanda a jihar Kano na shirye-shiryen kama Alhaji Bashir Hayatu Jantile (Gentile), mataimaki na musamman ga shugaban majalisar dattijawan Najeriya, saboda sukar manufofin...
Sakataren Yaɗa Labarai na Ƙasa na jam’iyar NNPP, Ambasada Agbo Major, ya bayyana cewa yanzu haka akwai ƴan takarar shugaban ƙasa guda 15 a cikin jam’iyyar....
Jami’an ƴan sanda a jihar Kano sun samu nasarar cafke wasu ɓarayin dabbobi da suka addabi ƙauyen Aujawarar Alkali da ke yankin Ƙaramar Hukumar Gezawa. Haka...
A yau Talata ake sa ran shugaban Najeriya Muhammadu Buhari zai kai ziyarar aiki a jihar Legas da ke yankin kudu maso yammacin ƙasar nan. Ana...
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya nuna damuwa a bisa hare-haren ƴan haramtacciyar ƙungiyar masu rajin samar da yankin Biafra, IPOB. A tuna cewa a ranar Asabar...