Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya yi gargaɗi ga shugabanni da ƴan jam’iyar APC da su dena nuna wa juna yatsa da sa-in-sa a junansu, yayin da...
Wani ƙusa a Kungiyar Dillalan Man Fetur mai Zaman Kanta ta Ƙasa, IPMAN, Chinedu Anyaso ya yi gargaɗi cewa ƙarin farashin man dizel zai haifar da...
Tsohon Ministan Ayyuka, Ambasada Ibrahim Musa Kazaure ya ce ya kamata Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya kama shi da sauran ƴan siyasa da su ka rike...
Hukumomi a Saudiyya sun ce dubun dubatar masu ibada ne za su gudanar da aikin Hajji na bana, saɓanin adadi ƙalilan da suka yi aikin na...
Wasu jiga-jigai a Kwankwasiyya, ɗariƙar siyasar da tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ke jagoranta, sun kai wa Sanata Ibrahim Shekarau ziyarar tuntuɓa a gidan...
Kotun Majistare mai lamba 47 a Jihar Kano ta yanke wa wani matashi mai suna Umar Ahmed hukuncin ɗaurin watanni 6, ko sharar titi ta tsawon...
Gwamnan jihar Kaduna da ke arewacin Najeriya ya yi ikirarin cewa har yanzun al’ummar ƙasar ba su da zaɓin da ya zarce jam’iyyar APC, kuma za...
Hukumar hana fasa ƙwauri a Najeriya ta kwastam ta ce ta kama buhunhunan naman jaki 1,390 da ake shirin yin safararsu a Jihar Kebbi da ke...
Rikicin jam’iyyar APC ya kara kamari biyo bayan wasikar da Gwamna Mai Mala Buni ya rubuta, inda ya mayar wa da Gwamna Nasir El-Rufai kan zargin...
Wani ma’aikacin gwamnati, Ibe Kufu ya roki wata kotun gargajiya da ke Jikwoyi a Abuja da ta raba aurensa da mai ɗakin sa sabo da ta...