Wasu rahotanni daga jihar Neja da ke fama da matsalar tsaro sun bayyana cewa wasu ƴan bindiga sun yi wa ofishin ƴan sanda a Nasko ƙofar...
Tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Adamawa, Sa’ad Tahir, ya fice daga Jami’yar APC zuwa NNPP. Tahir ya sanar da sauya shekar ta sa ne a wani taron...
Al’ummar unguwannin Walawai da Unguwa Uku a Ƙaramar Hukumar Tarauni a Jihar Kano sun wayi garin jiya da matsalar ƙarancin ruwa sakamakon yajin aikin da masu...
Fitaccen mai yin sharhi akan al’amuran yau da kullum musamman siyasar jihar Kano da Najeriya, Bello Muhammad Sharada ya bayyana cewa Najeriya tana buƙatar tsohon shugaban...
Dubban ƴan PDP Kwankwasiyya a Jigawa sun sauya sheka zuwa jam’iyyar APC Gwamnan jihar Jigawa Mohammed Badaru Abubakar, ya karbi mambobin jam’iyyar PDP tsagin Kwankwasiyya a...
Ƙungiyar masu Masana’antu ta Ƙasa, MAN na neman tallafin gwamnati na gaggawa a kan samar da kayayyakin, bayan da farashin man dizel ya tashi zuwa N720...
Tsohon shugaban Amurka Barack Obama ya ce ya kamu da cutar korona kamar yadda sashen Hausa na BBC ya rawaito Obama ya sanar da haka ne...
Magoya bayan tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso sun gudanar da wani taro na shan kayan ƴaƴan lambu da nufin nuna goyon bayansu ga...
A jiya Asabar ne dai al’ummar ƙauyen Vom da ke lardin Vwang a Ƙaramar Hukumar Jos ta Kudu su ka hana sojojin rundunar ‘Operation Safe Haven’...
Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya zargi Turawan Mulkin Mallaka da cewa su ne ummul-aba’isun matsalolin da Najeriya take fama da su a yanzu. Gwamnan,...