Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta ƙasa (NDLEA) ta gabatar da tuhuma takwas ga DCP Abba Kyari da karin mutum shida, a gaban wata...
Ƙungiyar Haɗin kan Musulmi, OIC, ta yabawa Gwamnatin Taraiya bisa gagarumar kyautar da ta baiwa Gidauniyar Tallafin Jinƙai ta ƙasar Afghanistan. Sakatare-Janar na OIC ɗin, Hissein...
Kimanin ‘yan bindiga 200 ne jami’an tsaro suka halaka a jihar Niger da ke yankin Arewa maso Tsakiyar Najeriya, inda ake fama da matsalar rashin tsaro....
Kungiyar Malaman Jami’o’i a Najeriya ASUU ta ce, za ta koma wurin ƴaƴanta domin bayyana musu tattaunawar da suka yi da gwamnati da zummar janye yajin...
Wani rahoto da sashen Hausa na BBC ya rawaito ya bayyana cewa tsohon gwamnan jihar Kano kuma jigo a jam’iyyar PDP mai hamayya, Sanata Rabi’u Musa...
Gwamnatin Najeriya ta amince da buƙatar Amurka ta miƙa mata ɗan sanda DCP Abba Kyari wanda ake zargi da hannu wajen aikata zambar fiye da dala...
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya amince da kashe dala miliyan takwas da rabi – fiye da naira biliyan uku – wajen aikin kwashe ‘yan ƙasar daga...
A yau Laraba wata babbar kotun jiha mai lamba 5 da ke zaman ta sakatariyar Audu Bako ƙarƙashin jagorancin mai Shari’a Usman Na’Abba, a cigaba da...
Wasu mata da jami’an tsaro a Najeriya ke tsare da mazajensu fiye da shekara ɗaya ba tare da shari’a ba na gudanar da zanga-zanga a Jihar...
A jiya Talata wata Babbar Kotun Tarayya a Jihar Kano ta yi fatali da buƙatar da dakataccen Shugaban Hukumar Karɓar Ƙorafe-ƙorafe da Yaƙi da Cin-hanci da...