Gwamna Waziri Tambuwal na Jihar Sokoto da ke neman a tsaida shi takarar shugabancin ƙasa a ƙarƙashin PDP, ya gargaɗi ‘yan Najeriya cewa kada a yi...
Rundunar Sojin Najeriya ta bayyana cewa dakarunta na Operation Desert Sanity sun samu nasarar tarwatsa sansanonin ‘yan ƙungiyar ISWAP da Boko Haram a ƙauyukan Ndufu da...
Mahukunta a Jami’ar Bayero ta Kano, BUK, sun umarci dukkanin ɗaliban da ke zaune a cikin makarantar da su bar dakunan a ranar ko kafin 20...
Wani rahoto da jaridar Aminiya ta wallafa ya bayyana cewa aƙalla mutum 46 ne suka faɗa tarkon masu garkuwa da mutane a garin Agunu Dutse da...
Wata kotu a yankin Gwagwalada da ke birnin tarayya Abuja, a yau Alhamis, ta yankewa wani ɗalibi mai suna Hilary Yunana, ɗan shekara 19 hukuncin wata...
Kallo ne ya koma sama a wajen rantsar da Gwamnan Jihar Anambra, Farfesa Chukwuka Soludo a yau Alhamis, bayan da matar gwamna mai barin-gado, Obelechukwu Willie...
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya nuna damuwa a kan halin da ƴan ƙasa su ka shiga sakamakon ƙarancin man fetur da dangogin sa da kuma wutar...
Gwamnatin Jihar Borno ta tabbatar da cewa ƴan ƙungiyar ISWAP sun sace wani maaikacin lafiya da ke aiki a babban asibitin Gubio.A daren Larabar, da misalin...
Ƴan Majalisar Dattijai na jam’iyar APC za su gana da jagoran Jami’yar na ƙasa, Bola Tinubu a yau Laraba.Shugaban Majalisar Dattijai, Ahmad Lawan ne ya bayyana...
Kotun Kasuwanci ta Ƙasa, NIC, ta umarci kamfanin fulawa na da ya biya ma’aikatansa 11 da ya kora kuɗaɗen sallamar su.Da ya ke yanke hukuncin, mai...