Babban mataimaki na musamman ga shugaban kasa kan harkokin jama’a, Ajuri Ngelale, ya ce hukumar kididdiga ta kasa (NBS) ta kan samu bayanan da ta ke...
Ana ci gaba da gudanar da zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP na mazabar Akure ta Kudu da Arewa a jihar Ondo a Akure. Kimanin wakilai...
Babban kwamandan hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya, Ahmed Abubakar Audi ya bayar da umarnin mayar da jami’an da aka baiwa wani mai dan majalisar wakilai...
Gwamnatin tarayya ta amince da sake dawo da zirga-zirgar fasinja a tsakanin Najeriya da Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE). Hakan ya fito ne a wata sanarwa da...
Majalisar wakilai ta umarci hukumar kwastam ta Najeriya da ta biya zunzurutun kudi har naira miliyan 360 ga iyalan mutanen da jami’anta suka kashe a jihohin...
Shugaban jam’iyyar (APC) tsagin gwamnan jihar Kano, Alhaji Abdullahi Abbas ya ce rashin zuwan gwamna Abdullahi Umar Ganduje wajen taron sulhu na jam’iyyar ba da gangan...
Wasu rahotanni daga jihar Jigawa da ke arewacin Najeriya sun bayyana cewa gwamnan jihar Muhammad Badaru Abubakar ya gaza biyan sababbin ma’aikatan jinya (Nurses) ƴan aji...
A yayin da jam’iyyar APC mai mulki ke shirin gudanar da babban taronta na kasa, reshen kasar Birtaniya ta shawarci majalisar zartaswar jam’iyyar ta kasa (NEC)...
Gwamnatin jihar Kebbi ta kara yawan mata masu zuwa tantance cutar sankarar mahaifa daga dubu biyar zuwa dubu talatin da biyar a jihar. Gwamnan jihar Kebbi,...
An ayyana Mayorkun Lawson Alade a matsayin wanda ya lashe zaben fidda gwani na jam’iyyar APC na mazabar Akure ta Kudu da Akure ta Arewa. Shugaban...