Ƴan bindiga a jihar Katsina sun sake sace akalla mutane 50 a kauyen Ruwan Godiya dake karamar hukumar Faskari bayan wani ƙazamin harin da suka kai...
Ranar 1 ga watan Fabrairu, mata Musulmi a duniya na bikin ranar a matsayin ranar sanya Hijabi ta duniya. Matashiyar Musulma, Nazma Khan ƴar asalin ƙasar...
Kimanin mabukata127,491 ne da suka nemi shiga aikin ‘yan sanda daga ranar Talata za su mamaye shedikwatar ‘yan sandan jihohin da ke fadin kasar domin duba...
Kungiyar Tarayyar Afirka ta ce a yau litinin ta dakatar da Burkina Faso a matsayin martani ga juyin mulkin da ya hambarar da shugaba Roch Marc...
Tsohon gwamnan jihar Nasarawa, Tanko Almakura, ya bayyana dalilin da ya sa yake burin zama shugaban jam’iyyar (APC) na kasa. “A iya sanina babu tsoro,” in...
Wata kotu a Jihar Kano ta umarci jami’an tsaro da su ci gaba da tsare Mu’azu Magaji, tsohon kwamashinan ayyuka, bisa zargin ɓata sunan Gwamnan jihar...
Ministan yada labarai da al’adu, Lai Mohammed, ya ce gwamnatin tarayya za ta duba yuwuwar neman a sake duba kudaden dala 35,000 da Masar ta nema...
Babban bankin Najeriya ya fitar da wani jagora ga abokan huldar bankuna da sauran su kan yadda da kuma inda za su iya shigar da kara...
Gwamnatin tarayya ta baiwa ‘yan Najeriya tabbacin dawowar zaman lafiya cikin gaggawa a duk kauyuka da al’ummomin da ta’addanci ya shafa a fadin kasar. Mataimakin shugaban...
An harbe jami’an ‘yan sandan Germany biyu a ranar litinin bayan da suka ja mota a lokacin da aka tsayar da jerin mota, lamarin da ya...